Hadiza Bala Usman

yar siyasa a Nigeriya,tsohuwar Manajar Darekta ta Hukumar Tashar Jirgin ruwa ta Nijeriya,

Hadiza Bala Usman (an haifeta a ranar 2 ga watan Janairun na shekara ta alif ɗari tara da saba'in da shida (1976) miladiyya, 'yar Najeriya ce, yar siyasa. Ita ce tsohuwar Manajar Darekta ta Hukumar Tashar Jirgin ruwa ta Nijeriya, wadda aka fi sani a Turance da Nigerian Port Authority "NPA", shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne ya naɗa ta muƙamin, a ranar Litinin 11 ga watan Yuli, a shekara ta 2016. [1] Daga bisani ta kasance ita ce Shugabar Ma'aikatan gidan gwamnatin Jihar Kaduna.[2]Hadiza Bala Usman cikakkiyar mamba ce a jam'iyya mai mulki a yanzu All Progressives Congress (APC).[3]

Hadiza Bala Usman
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kaduna, 2 ga Janairu, 1976 (48 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Mai bada shawara Ga Shugaba Tinubu gyara sashe

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Hadiza Bala Usman a matsayin mai ba shi shawara ta musamman kan harkokin siyasa da daidaitawa, a ranar 19 ga June 2023. [4][5][6][7]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-01-25. Retrieved 2019-02-12.
  2. Cite news|url = http://thenewsnigeria.com.ng/2015/06/el-rufai-names-hadiza-bala-usman-first-female-chief-of-staff/%7Ctitle[permanent dead link] = El-Rufai names Hadiza Bala Usman, First Female Chief of Staff|last = Adi|first = Femi|date = 29 June 2015|work = The News Nigeria|access-date = 2 February 2016|via =
  3. Cite news|url = http://newswirengr.com/2015/02/18/bringbackourgirls-campaign-coordinator-urge-nigerians-to-vote-in-apc-vote-out-pdp-government-on-march-28/#%7Ctitle = #BringBackOurGirls Campaign Coordinator Urge Nigerians To Vote In APC & Vote Out PDP Government|last = Abdullahi|first = Musa|date = 18 February 2015|work = NewsWire NGR|access-date = 2 February 2016|via =
  4. https://www.thecable.ng/tinubu-appoints-hadiza-bala-usman-hannatu-musawa-as-special-advisers
  5. https://www.vanguardngr.com/2023/06/northern-youths-hail-hadiza-balas-appointment-assa-on-policy-and-coordination/
  6. https://www.channelstv.com/2023/06/19/president-tinubu-appoints-hadiza-bala-usman-hannatu-musawa-as-special-advisers/
  7. https://www.channelstv.com/2023/06/19/president-tinubu-appoints-hadiza-bala-usman-hannatu-musawa-as-special-advisers/