Mahamadou Issoufou
Shugaban kasan Nijar ne daga 2011 Zuwa 2021
Mahamadou Issoufou (lafazi: /mahamadu isufu/) ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyu 1952 a Dandadji, ƙasar Nijar.
Mahamadou Issoufou | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
7 ga Afirilu, 2011 - 2 ga Afirilu, 2021 ← Salou Djibo - Mohamed Bazoum →
17 ga Afirilu, 1993 - 28 Satumba 1994 ← Amadou Cheiffou - Suley Abdoulaye →
1993 - 2009 District: Yankin Tahoua | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Dandadji (en) , 1 ga Janairu, 1952 (72 shekaru) | ||||||
ƙasa | Nijar | ||||||
Ƙabila | Hausawa | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama |
Lalla Malika Issoufou Aïssata Issoufou Mahamadou | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
École Nationale Supérieure des Mines de Saint-Étienne (en) Pierre and Marie Curie University (en) | ||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Mamba | Académie des sciences d'outre-mer (en) | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Nigerien Party for Democracy and Socialism | ||||||
IMDb | nm8864885 |
Mahamadou Issoufou shugaban ƙasar Nijar ne daga shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya 2011 (bayan Salou Djibo).