Mubarak Wakaso (Larabci: مبارك واكاسو; an haife shi ranar ashirin da biyar 25 ga watan Yuli shekara ta dubu daya da ɗari tara da casa'in (1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ghana wanda ke taka leda a kulob din Shenzhen F.C na ƙasar cana (China). da kuma tawagar kasar Ghana a matsayin dan wasan tsakiya.

Mubarak Wakaso
Rayuwa
Haihuwa Tamale, 25 ga Yuli, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Ghana
Mazauni Tamale
Ƴan uwa
Ahali Alhassan Wakaso (en) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al Ittihad FC (en) Fassara-
  Ghana national under-17 football team (en) Fassara2005-2005
Ashanti Gold SC (en) Fassara2007-2008
  Elche CF (en) Fassara2008-2011581
  Villarreal CF (en) Fassara2011-2012170
  Villarreal CF B (en) Fassara2011-201151
  Hukumar kwallon kafa ta kasa a Ghana2012-
  RCD Espanyol de Barcelona (en) Fassara2012-2013263
Rubin Kazan (en) Fassara2013-2014162
  Celtic F.C. (en) Fassara2014-201550
  Unión Deportiva Las Palmas (en) Fassara2015-2016201
Rubin Kazan (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Nauyi 68 kg
Tsayi 171 cm
Imani
Addini Musulunci

Ya shafe mafi kyawun aikinsa a Spain, ya fara a Elche a shekarar dubu biyu da takwas (2008) kuma ya ci gaba da wakiltar ƙungiyoyi kamar haka :- Villarreal, Espanyol, Las Palmas, Granada da Alavés. Ya kuma taka rawar gani a kasashen Rasha, Scotland, Girka da China.

Wakaso ya bayyana tare da tawagar kasar Ghana a gasar cin kofin duniya ta shekarar dubu biyu da sha huɗu 2014, da kuma gasar cin kofin kasashen Afrika biyar.

Wakaso kafin wasa da Villareal a 2011

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Kanin Wakaso, Alhassan, shi ma dan wasan kwallon kafa ne kuma dan wasan tsakiya. Ya shafe yawancin aikinsa a Portugal.[1][2]

 
Mubarak Wakaso
 
Mubarak Wakaso

Wakaso musulmi ne mai aikatawa.[3] A watan Oktoba shekarar dubu biyu da sha takwas 2018, yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa filin jirgin saman Loiu na Bilbao don tafiya Ghana, bai ji rauni ba sakamakon wani hatsarin mota da ya yi.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Taiwo, Taiye (5 June 2018). "EXTRA TIME: Wakaso brothers link up with Jordan Ayew". Goal. Retrieved 26 June 2019.
  2. Freeman Yeboah, Thomas (7 January 2019). "Mubarak Wakaso celebrates Alhassan Wakaso on his 26th birthday". Pulse Ghana. Retrieved 26 June 2019.
  3. "Footballer flashing 'Allah is Great' T-shirt escapes punishment". The Muslim News. 8 March 2013. Archived from the original on 7 April 2014. Retrieved 4 April 2014.
  4. Fajah Barrie, Mohamed (7 October 2018). "Mubarak Wakaso: Ghana midfielder escapes unhurt from car accident". BBC Sport. Retrieved 9 October 2018.