Alhassan DantataAbout this soundAlhassan Dantata , an haife shi ne a garin Bebeji dake jihar Kano a shekara ta alif ɗari takwas da saba'in da bakwai (1877)[1] miladiya, kuma ya mutu a ranar 15 ga watan Augustan shekarata alif ɗari tara da hamsin da biyar (1955). Shahararren dan kasuwa ne a arewacin Najeriya wanda ke sayar da goro da gyada.[2]

Alhassan Dantata
Rayuwa
Haihuwa Bebeji, 1877
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Mutuwa jahar Kano, 17 ga Augusta, 1955
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa
Imani
Addini Musulunci

Manazarta

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://www.bing.com/ck/a?!&&p=0a2da87660c685a5JmltdHM9MTcxOTEwMDgwMCZpZ3VpZD0yNDE5NGEyMS03NTBiLTZiYjItMzNmMi01ZTg1NzRhMTZhMTkmaW5zaWQ9NTIxNA&ptn=3&ver=2&hsh=3&fclid=24194a21-750b-6bb2-33f2-5e8574a16a19&psq=Alhassan+Dantata+biography&u=a1aHR0cHM6Ly9ibGVyZi5vcmcvaW5kZXgucGhwL2Jpb2dyYXBoeS9hbGhhamktYWxoYXNhbi1kYW50YXRhLw&ntb=1
  2. https://www.thehistoryville.com/alhassan-dantata/[permanent dead link]