Mohammed Dikko Abubakar
Mohammed Dikko Abubakar, CFR, NPM, mni (Rtd) dan sandan Najeriya ne kuma tsohon Sufeto Janar na 'yan sanda . An nada shi a 2012 [1]yaa maye Hafiz Ringim kuma Suleman Abba ne ya gaje shi a 2014.[2][3] A halin yanzu shi ne Pro Chancellor kuma shugaban majalisan Jami'ar Al-Hikma, Ilorin da kuma shugaban tsofaffin ɗalibai na Cibiyar National Institute (AANI) Archived 2022-10-08 at the Wayback Machine . <ref>Read more at: https://www.vanguardngr.com/2020/03/aani-president-calls-for-precaution-against-covid-19/
Mohammed Dikko Abubakar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Gusau, Mayu 1960 (64 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Abubakar a garin Gusau dake jihar Zamfara , wanda shine babban birnin jihar Zamfara a yanzu . shine Dan fari a gidan su, mahaifinsa malamin addinin musulunci ne kuma manomi.
manazarta
gyara sashe- ↑ "New IGP succeeds Ringim". Archived from the original on 30 January 2012. Retrieved 6 May 2015.
- ↑ "Abba Police go Police come". dailyindependentnig.com. Retrieved 6 May 2015.
- ↑ "List of Inspector General of Police in Nigeria". the-nigeria.com. Archived from the original on 30 July 2018. Retrieved 6 May 2015.