Abdullahi Umar Ganduje ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1949 a Ganduje, Arewacin Nijeriya (a yau karamar hukumar Dawakin Tofa, jihar Kano).

Simpleicons Interface user-outline.svg Abdullahi Umar Ganduje
gwamnan jihar Kano

Rayuwa
Haihuwa 25 Disamba 1949 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Bayero
University of Ibadan Translate
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa National Party of Nigeria Translate

Mataimakin gwamnan Kano ne daga shekarar 1999 zuwa 2003 da daga shekarar 2011 zuwa 2015. Gwamnan jihar Kano ne daga shekara 2015 (bayan Rabiu Kwankwaso).

Badakalar cin hanciGyara

Ganduje na fuskantar tuhuma daga al'umma daban daban akan wani vidiyo da wata jaridar yanar gizo wato 'Daily Nigerian' ta fitar, inda aka ga Gandujen na karbar daloli daga hannun wani dankwangila yana tura su aljihun babban rigarsa, Dan kwangilan na fadi masa cewar kaga haka yafi rufin asiri. Amma gwamnati tayi mirsisi batace komai ba akan hakan, sai sai majalisar jihar ta nemi shugaban jaridar Jaafar Jaafar daya gurfana a gabanta Dan tabbatar da sahihancin vidiyon da ya fitar.