Isah Ali Ibrahim Pantami
Isa Ali IbrahimIsah Ali Pantami (Taimako·bayani) Anfi sanin shi da Sheikh Pantami ko Malam Pantami (malami ne mai da'awa na Addinin Musulunci) (An haife shi a ranar 20 ga watan Oktoba, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu( 1972) miladiya,(Ac). An haife shi a anguwar Pantami dake cikin kwaryar jihar Gombe. A shekarar 2019 mulkin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari[1][2] ya naɗa shi a matsayin Ministan Sadarwa na Najeriya.[3] A baya, ya riƙe muƙamin Darekta Janar na hukumar Kula da hanyoyin sadarwa na zamani (NITDA).[4] Haka a ranar shida ga watan Satumban shekara ta 2021 Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya zamo Farfesa ta ɓangaren tsaron yanar gizo (Cyber Security).[5][6][7][8] a jami'ar tarayya ta jihar Owerri Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami ya zama ministan
Isah Ali Ibrahim Pantami | |||
---|---|---|---|
21 ga Augusta, 2019 - 2023 ← Abdur-Raheem Adebayo Shittu (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Gombe, 20 Oktoba 1972 (52 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Makaranta | The Robert Gordon University (en) | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | civil servant (en) | ||
Mahalarcin
| |||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
isaaliibrahim.com |
tun bayan sake babban zaɓen shugaban ƙasa na shekarar dubu biyu da goma sha tara (2019), bayan da Muhammadu Buhari ya yi nasara.[9] Saboda shugaban ƙasa yaga ƙwarewar sa a loƙacin da ya riƙe hukumar kula da hanyoyin sadarwa (NITDA), sai aka ba shi ministan sadarwa[10].Babban malami na sunnah.
Wallafe-Wallafe
gyara sasheFarfesa Pantami ya Wallafa littatafai kamar haka:
- Skills Rather than just a Degrees.[11]
- Cybersecurity initiatives for securing a country
- A Scholar's Journey :- Navigating Academia[12][13]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.google.com/amp/s/punchng.com/video-atiku-visits-buhari-in-daura/%3famp
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/659583-my-government-didnt-do-anything-in-secret-buhari.html
- ↑ Aborisade, Sunday (23 July 2019). "Full list of Buhari's ministerial nominees" (in Turanci). punchng.com. Retrieved 17 November 2022.
- ↑ Meet the New NITDA Director-General-Dr Isa Ali Pantami Archived 2016-09-30 at the Wayback Machine, Sahara Standard
- ↑ "Communications Minister, Pantami Becomes Professor of Cyber Security". PRNigeria. 6 September 2021. Retrieved 8 September 2021.
- ↑ Malumfashi, Muhammad (6 September 2021). "Isa Pantami ya zama Farfesan Jami'a yana rike da kujerar Ministan Gwamnati a Najeriya". legit.hausa.ng. Retrieved 8 September 2021.
- ↑ "Pantami promoted to professor of cyber security". The Guidian. 6 September 2021. Retrieved 8 September 2021.
- ↑ Ibrahim, Aminu (14 September 2021). "Kungiyar Kiristocin Nigeria, CAN, ta jinjinawa Pantami: Muna alfahari da kai a matsayin ɗan mu". legit hausa.ng. Retrieved 14 September 2021.
- ↑ "Buhari ya ba Sheikh Pantami Ministan Sadarwa". BBC Hausa.Com. 21 August 2019. Archived from the original on 8 September 2021. Retrieved 8 September 2021.
- ↑ https://saharareporters.com/2021/04/12/sheikh-pantami-our-communication-minister-and-american-watch-list-terrorism-dr-bolaji-o
- ↑ https://www.legit.ng/nigeria/1505667-pantami-unveils-book-skills-supervises-disbursement-n187bn-broadband-penetration/
- ↑ https://leadership.ng/ex-minister-pantami-to-unveil-book-on-scholarly-journey-personal-experience/
- ↑ https://www.google.com/amp/s/www.vanguardngr.com/2024/01/pantami-to-unveil-book-on-scholarly-journey-personal-experience/amp/