Mansur Muhammad dan Ali (an haife shi a watan Augusta 25 shekarar 1959. yakasance Sojojin Nijeriya mai mukamin Brigadier janar wanda Kuma a yanzu hakkah tsohon Ministan tsaro ne na Nijeriya kuma shugaba Muhammadu Buhari ne yanada shi a watan Nuwanban 2015.[1]

Mansur Ɗan Ali
Ministan Tsaron Najeriya

11 Nuwamba, 2015 - 29 Mayu 2019
Haliru Mohammed Bello - Bashir Salihi Magashi
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Augusta, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
Jami'ar Bayero
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a soja
Digiri Janar
Imani
Addini Musulunci
Mansir Dan Ali, Kashim Shettima, Tukur Yusuf Buratai
Mansur Ɗan Ali
Mansur Ɗan Ali Daga can gefe
Mansur Dan Ali

Manazarta

gyara sashe
  1. Odunsi, Wale. "Change team unveiled: See full list of Buhari's Ministers and their portfolios". Daily Post Nigeria. Retrieved 8 February 2016.