Hafiz RingimAbout this soundHafiz Ringim  dan sandan Najeriya ne kuma tsohon babban sufeton 'yan sanda . An naɗa shi a 2010 don ya gaji Ogbonna Okechukwu Onovo sannan Mohammed Dikko Abubakar ya gaje shi a 2012.[1][2]

Hafiz Ringim
Rayuwa
Haihuwa Jihar Jigawa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a inspector general (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Abba Police go Police come". dailyindependentnig.com. Archived from the original on 27 April 2015. Retrieved 6 May 2015.
  2. "List of Inspector General of Police in Nigeria". the-nigeria.com. Archived from the original on 30 July 2018. Retrieved 6 May 2015.