Open main menu

Hausa Wikipedia β

Aliko Dangote

Biloniya, dan kasuwa
Aliko Dangote a shekara ta 2011.

Aliko Dangote (an haife shi ran goma ga Afrilu, shekara 1957) shi ne shahararren ɗan kasuwa a Najeriya. A shekara ta 2017, yana da dalar Amurka biliyon sha uku da miliyan dari tara. Cikaken sunan shi shine Alhaji Aliko Dangote.