Paul Biya
Paul Biya (lafazi: /fol biya/) (An haife shi ranar 13 ga watan Fabrairun shekarar alif 1933) a Mvomeka'a, Kamaru lokacin mulkin mallakan Faransa a Kasar. ɗan siyasan ƙasar Kamaru ne.
Siyasa
gyara sasheShugaban kasa
gyara sashePaul Biya shine shugaban ƙasar Kamaru daga shekarar 1982 bayan mulkin Ahmadu Ahidjo.