Tekun Atalanta

Teku na biyu mafi girma a duniya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tekun Atalanta,shi ne Teku na biyu da kuma yafi ko wanne Teku girma a duniya, yana da kimanin girman 106,460,000 square kilometers (41,100,000 square miles). Tekun ya ci kimanin tazarar kashi 20 a cikin 100 na faɗin Duniya.[1][2] [3][4]

Tekun Atalanta
General information
Fadi 5,000 km
Yawan fili 106,460,000 km²
Vertical depth (en) Fassara 8,605 m
3,646 m
Volume (en) Fassara 305,811,900 km³
Suna bayan Atlas (en) Fassara
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 0°N 30°W / 0°N 30°W / 0; -30
Bangare na World Ocean (en) Fassara
Kasa no value
Territory international waters (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Tekun Atalanta
Mid-Atlantic Ridge daga Pole ta Arewa zuwa Pole ta Kudu
Duba tekun Atlantika daga kudu maso gabashin gabar da birnin, Barbados.

Manazarta gyara sashe

  1. Mangas, Julio; Plácido, Domingo; Elícegui, Elvira Gangutia; Rodríguez Somolinos, Helena (1998). La Península Ibérica en los autores griegos: de Homero a Platón – SLG / (Sch. A. R. 1. 211). Editorial Complutense. pp. 283–.
  2. 1 Ἀ. θάλασσα "la mar Atlántida" (the Atlantis sea)..., DGE Dictionary, CSIC, 2006. Archived 1 ga Janairu, 2018 at the Wayback Machine
  3. "Pond". Online Etymology Dictionary. Douglas Harper. Retrieved 1 February 2019.
  4. Wellington, Nehemiah (1 January 1869). Historical Notices of Events Occurring Chiefly in the Reign of Charles I. London: Richard Bentley.