Moroko
Maroko ko Moroko Larabci المغرب , (Al-Magrib) (ma'ana mafadar rana ko yamma). A yaren Abzinawa, kuma ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ Faransanci Moroc, cikaken sunan ƙasar shine Masarautar Maroko. da yaren Abzinanci ko kuma Berber ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ da Larabci kuma المملكة المغربية Al-mamlaka al-magrabiyya Kasace dake, bin tsarin mulki salon sarauta dake Arewacin Afrika. Kasace ta asalin yan kabilar Abzinawa.ƙasar Maroko kasace dake da dogayen tsaunuka da kuma Sahara. Maroco ta yi iyaka da tekun Mediterranean daga Arewaci, sai koma tekun Atlantic da ga yamma, sai koma wajan kasa tayi iyaka da kasar Aljeriya da ga Gabas
Moroko | |||||
---|---|---|---|---|---|
المملكة المغربية (ar) المغرب (ar) ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ (zgh) ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ (zgh) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Cherifian Anthem (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«الله، الوطن، الملك» «Gwlad, Mamwlad, y Brenin» | ||||
Suna saboda | Marrakesh, Yamma da Mauri people (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Rabat | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 37,076,584 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 83.03 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 9,275,038 (2024) | ||||
Harshen gwamnati |
Larabci Standard Moroccan Amazigh (en) | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Arewacin Afirka | ||||
Yawan fili | 446,550 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bahar Rum, Tekun Atalanta da Strait of Gibraltar (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Jbel Toubkal (en) (4,167 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Sebkha Tah (en) (−55 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Spanish protectorate in Morocco (en) | ||||
Ƙirƙira |
789 1549 1631 2 ga Maris, 1956: (French protectorate in Morocco (en) ) 7 ga Afirilu, 1956: (Spanish protectorate in Morocco (en) ) | ||||
Ranakun huta |
New Year's Day (en) (January 1 (en) ) International Workers' Day (en) (May 1 (en) ) Islamic New Year (en) (1 Muharram (en) ) Maulidi (12 Rabi' al-awwal (en) ) Sallar Idi Karama (2 Shawwal (en) ) Sallar Idi Babba (10 Dhu al-Hijjah (en) ) Throne Day (en) (July 30 (en) ) Revolution of the King and the People (en) (August 20 (en) ) Proclamation of Independence of Morocco (en) New Year (en) (January 1 (en) ) Proclamation of Independence of Morocco (en) (January 11 (en) ) Youth Day (en) (August 21 (en) ) Green March (en) (November 6 (en) ) Yennayer (en) (January 14 (en) ) August 14 (en) (August 14 (en) ) Israi da Mi'raji (27raiab (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Morocco (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Morocco (en) | ||||
• King of Morocco (en) | Mohammed VI of Morocco (en) (23 ga Yuli, 1999) | ||||
• Prime Minister of Morocco (en) | Aziz Akhannouch (en) (7 Oktoba 2021) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Morocco (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 142,866,583,125 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Dirham na Morocco | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .ma (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +212 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 15 (en) , 19 (en) , *#06# da 177 (en) | ||||
Lambar ƙasa | MA | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | maroc.ma… | ||||
Al'umar kasar Maroko yakai kimanin miliyan talatin da bokwai 37 million kuma tana da adadin fadin kasar kimanin da yakai kilomita 710,550 [1] (sukwaya mil 172 410). Babban birnin taraiya shine Rabat, kuma birni mafi girma shine Kasablanka. Sauran birane masu girma sun hada da Marrakeah, Tangier, Sale, Fea da kuma Meknes.
Hotuna
gyara sashe-
Assilah
-
Birnin Casablanca
-
Coat of Arms
-
Tutar kasar
-
Hamadan sahara cike da rakuma a cikin kasar Maroko
-
Kyawun sahara ada tsakar rana
-
Gida a bakin teku a kasar Maroko
-
Takalman gargajiya a kasar Maroko
-
Kasar Maroko a shekaran 1860
-
A'ada a kasar Maroko
Yaren Berber ko Abzinanci shine babban yare kuma mai asali a kasar kafin Larabci da ya shigo bayan mamayar da larabawa sukayi ma kasar. Musulunci ne babban addini na kasar.
Manazarta
gyara sasheƘasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |