Sahara wani irin yanki ne a cikin Duniya wacce take kasa ce zalla. Sahara ta kasance kasa ce mai tarin yawa da kuma fadi. Mafi akasari zaka sami sahara babu bishiyoyi ko duwatsu. Lallai ikon Allah da yawa yake. Irin bishiyoyin da suke fita a sahara sune qayoyi wato kamar misalin aduwa. Ana samun ruwan sama mafi karanci a yankin sahara wannan shine dalilin da yasa bishiyoyi da ciyawu basa fita. Sannan akwai wata irin guguwa da take tasowa daga yankin sahara wanda take dibar yashi sai kaga ta tarashi a waje guda tsibi.

sahara
wannan hoton sahara kenan