Marrakesh (da Larabci: مراكش, da Faransanci: Marrakech) birni ne, da ke a lardin Marrakesh-Safi, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin lardin Marrakesh-Safi. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 928 850 a Marrakesh. An gina birnin Marrakesh a karni na sha ɗaya kafin haifuwan Annabi Isa.

Globe icon.svgMarrakesh
Mrrakc (shi)
Flag of Marrakech province.svg
Djemaa el Fna, evening.JPG

Wuri
Marrakech map.png
 31°37′46″N 7°58′52″W / 31.62947°N 7.98108°W / 31.62947; -7.98108
Constitutional monarchy (en) FassaraMoroko
Region of Morocco (en) FassaraMarrakesh-Safi (en) Fassara
Province of Morocco (en) FassaraMarrakesh Prefecture (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 928,850 (2014)
• Yawan mutane 4,038.48 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 230 km²
Altitude (en) Fassara 468 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Abu Bakr ibn Umar (en) Fassara
Ƙirƙira 1065
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Mohamed Larbi Belcaid (en) Fassara (2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 40000
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 MA-MMD, MA-MMN da MA-SYB
Wasu abun

Yanar gizo ville-marrakech.ma
Marrakesh.Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.