Sallar Azumi, Karamar Sallah , Eid ul Fitr, shine bikin nabiyu daga bukukuwan da musulmai ke gudanarwa a duk shekara, dayan bikin shine Sallar Idi Babba, tana zuwa ne bayan kammala ibadar Azumi da musulman duniya keyi a duk watan Ramadan, wata na tara (9) daga cikin watannin musulunci a duk shekara.

Infotaula d'esdevenimentSallar Idi ƙarama
2002 Pakistan stamp for Eid al-Fitr.jpg
Iri religious festival (en) Fassara
public holiday (en) Fassara
Bangare na Islamic holidays (en) Fassara
Rana 2 Shawwal (en) Fassara da 1 Shawwal (en) Fassara
Ramadan (en) Fassara
Addini Musulunci
Bikin Sallah Karama