Benghazi birni ne, da ke a ƙasar Libya. Benghazi ya na da yawan jama'a 631,555, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Benghazi a ƙarni na biyar kafin haifuwar Annabi Issa.

Benghazi


Wuri
Map
 32°07′N 20°04′E / 32.12°N 20.07°E / 32.12; 20.07
Ƴantacciyar ƙasaLibya
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 631,555 (2011)
• Yawan mutane 2,011.32 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Yawan fili 314 km²
Altitude (en) Fassara 2 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 61
Lamba ta ISO 3166-2 LY-BA
Wasu abun

Yanar gizo benghazimun.ly
Green old town
Benghazi.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Victory st. in Benghazi, Libya, (1941).

Manazarta

gyara sashe

[1]

  1. http://www.wolframalpha.com/input/?i=Benghazi