Italiya ko Italia, kasa ce, da ke a nahiyar Turai. Italiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 301,338. Italiya tana da yawan jama'a 60,589,445, bisa ga jimillar a shekarar 2016. Italiya tana da iyaka da Faransa, Switzerland, Austriya, Sloveniya, San Marino kuma da Vatican. Babban birnin Italiya, Roma ne.

Italiya
Repubblica Italiana
Italia
Flag of Italy.svg Emblem of Italy.svg
Administration
Government parliamentary republic (en) Fassara
Head of state Sergio Mattarella (en) Fassara
Capital Roma
Official languages Italiyanci
Geography
EU-Italy.svg, LocationItaly.svg da Italy on the globe (Europe centered).svg
Area 301338 km²
Borders with San Marino, Vatican, Faransa, Switzerland, Austriya, Sloveniya, Malta, Yugoslavia (en) Fassara da Adriatic Sea (en) Fassara
Demography
Population 60,317,000 imezdaɣ. (2020)
Density 200.16 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Europe/Rome (en) Fassara, UTC+01:00 (en) Fassara da UTC+02:00 (en) Fassara
Internet TLD .it (en) Fassara
Calling code +39
Currency euro (en) Fassara
www.italia.it/
Majalisar Italiya.
Tutar Italiya.

Italiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1861. A kasar Italiya ne kasar Vatican take, a inda nan ne mazaunin shugaban cocin katolika yake wato Pope Roma.

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.