Yankin Upper East

yankin gudanarwa a Ghana

Yankin Upper East Ta kasance daya daga cikin yankin gwamnatin kasar Ghana; babban birnin yankin ita ce Bolgatanga.

Yankin Upper East


Wuri
Map
 10°45′N 0°45′W / 10.75°N 0.75°W / 10.75; -0.75
Ƴantacciyar ƙasaGhana

Babban birni Bolgatanga
Yawan mutane
Faɗi 1,273,700 (2019)
• Yawan mutane 144.05 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 8,842 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 GH-UE
Gidan Tarihi na Bolgatanbga, da ke a Yankin Upper East
hoton yankin sama
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Abin tunawa ga Kofi Annan a cikin Ƙungiyar Tukwane na Mata na Sirigu (Upper East Region, Ghana 2019)

Manazarta gyara sashe