Yankin Upper West

yanki a Ghana

Yankin Upper West takasance daya daga cikin yankin gwamnatin kasar Ghana. Babban birnin yankin itace Wa.

Yankin Upper West


Wuri
Map
 10°20′N 2°15′W / 10.33°N 2.25°W / 10.33; -2.25
Ƴantacciyar ƙasaGhana

Babban birni Wa
Labarin ƙasa
Yawan fili 18,476 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 GH-UW
Ghana Upper West 2010

Gundumomi gyara sashe

Wadannan sune adadin gundumomin dake a Yankin Upper West a kasar Ghana.

  • Wa Municipal District
  • Jirapa/Lambussie District
  • Lambussie Karni District
  • Lawra District
  • Nadowli District
  • Sissala East District
  • Sissala West District
  • Wa East District
  • Wa West District
 
Faɗuwar rana a yankin Vogoni (Yankin Upper West)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.