Alassane Ouattara
Alassane Ouattara (lafazi: /alasan watara/) ɗan siyasan kasar Côte d'Ivoire ne. An haife shi a ran ɗaya ga watan Janairu a shekara ta 1942 a Dimbokro, Côte d'Ivoire.[1]
Alassane Ouattara | |||||
---|---|---|---|---|---|
4 Disamba 2010 - ← Laurent Gbagbo
Oktoba 1990 - Nuwamba, 1993 ← Moise Koumoue Koffi (en) - Daniel Kablan Duncan (mul) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Dimbokro (en) , 1 ga Janairu, 1942 (82 shekaru) | ||||
ƙasa | Ivory Coast | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama | Dominique Folloroux-Ouattara (en) | ||||
Ahali | Sita Ouattara (en) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Drexel University (en) The Wharton School (en) | ||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Mai tattala arziki da ɗan siyasa | ||||
Kyaututtuka | |||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Democratic Party of Côte d'Ivoire – African Democratic Rally (en) | ||||
ado.ci… |
Alassane Ouattara shugaban kasar Côte d'Ivoire ne daga shekarar 2011 (bayan Laurent Gbagbo).[2]