Gini
| ||
![]() | ||
yaren kasa | faransanci | |
baban birne | Conakry | |
shugaban kasa | Alpha Condé | |
firaminista | Mamady Youla | |
fadin kasa | 245 857 km2 | |
yawan mutane kasar | 13 246 049 | |
wurin zaman mutane | 53 h./km2 | |
samun inci kasa daga Faransa |
2 octoba 1958 | |
kudin kasa | faranc (GNF) | |
kudin da yake shiga kasa A shikara | 18،680،000،000(112)$ | |
kudin da kuwane mutun yake samu A shikara | 2،100$ | |
banbancin lukaci | +0UTC | |
rane | +0UTC | |
ISO-3166 (Yanar gizo) | .GN | |
lambar wayar taraho ta kasa da kasa | 224 |
Gine ko Jamhuriyar Gine ko Gine-Conakry (da Faransanci: Guinée ko République de Guinée ko Guinée-Conakry), kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Gine tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 245,857. Gine tana da yawan jama'a 13,246,049, bisa ga jimillar 2017. Gine tana da iyaka da Gine-Bissau, da Senegal, da Sierra Leone, da Liberiya, da Mali kuma da Côte d'Ivoire. Babban birnin Gine, Conakry ne. Shugaban kasar Gine Alpha Condé (lafazi: /Alfa Konde/) ne.
Gine ta samu yancin kanta a shekara ta 1958, daga Faransa.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |