Kirista ko Kiristoci sune mutanen dake bin addinin Kiristanci, wanda sukayi imanin cewa Isah Almasihu shine ubanginsu, amma sai dai a addini kamar Musulunci da yahudanci sun dauki Isah almasihu ne a matsayin ɗan Adam kamar kowa kuma a Musulunci suna ganinsa ne a matsayin Annabi shi ne Annabi Isah, a yahudanci kuma a matsayin wani babban Malamin su. Akwai jumulla kiristoci biliyan 2.6 a duniya a 2020.

Wikidata.svgKirista
StJohnsAshfield StainedGlass GoodShepherd Face.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na religious adherent (en) Fassara
Addini Kiristanci
Hannun riga da Achristian (en) Fassara
Yadda ake kira namiji христианин da Chrëscht
Garin Nazareth ance nanne mahaifar Yesu
Taswirar inda kiristoci suke a duniya 2014
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.