Ernest Shonekan
Ernest Shonekan ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekarar 1936 a Lagos, Kudancin Najeriya (a yau jihar Lagos). Ernest Shonekan shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Augusta shekara ta 1993 zuwa watan Disamba 1993 (bayan Ibrahim Babangida - kafin Sani Abacha.[1] Kuma ya mutu a ranar 11 ga watan Janairu shekara ta 2022.
Ernest Shonekan | |||
---|---|---|---|
26 ga Augusta, 1993 - 17 Nuwamba, 1993 ← Ibrahim Babangida - Sani Abacha → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Lagos,, 9 Mayu 1936 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | Lagos,, 11 ga Janairu, 2022 | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Margaret Shonekan | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Makarantar Kasuwanci ta Harvard. Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos University of London (en) Jami'ar Harvard Igbobi College (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Addini | Kiristanci |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Takaitaccen tarihin Ernest Shonekan". BBC Hausa.com. 15 September 2010. Retrieved 11 January 2022.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.