Ola Rotimi
Olawale Gladstone Emmanuel Rotimi Wanda aka fi sani da Ola Rotimi (an haife shi ranar 13 ga watan ogusta 1938).[1]
Ola Rotimi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sapele (Nijeriya), 13 ga Afirilu, 1938 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | Ile Ife, 18 ga Augusta, 2000 |
Karatu | |
Makaranta |
Boston University (en) Boston University College of Fine Arts (en) Bachelor of Arts (en) Yale School of Drama (en) Master of Arts (en) Methodist Boys' High School |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, university teacher (en) , mai bada umurni na gidan wasan kwaykwayo da Mai tsara rayeraye |
Muhimman ayyuka |
The Gods Are Not To Blame (en) Kurunmi (en) Hopes of the living dead (en) Ovonramwen Nogbaisi (en) Our husband have gone mad again (en) Holding talks (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
Yana daya daga cikin manyan marubutan Najeriya.[2]
Farkon Rayuwa
gyara sasheRotimi dane ga Samuel Gladstone Enitan Rotimi inginiya ne. Da kuma Dorcas Adole Oruena Addo.
An haife shi a Sapele Nigeria.[3]
Karatu
gyara sasheYayi makarantar St. Cyprian's school a patakol daga 1944 zuwa 1949. Kuma yayi Methodist Boys High School a jihar legas. Kafin ya samu tafiya amurka a shekarar 1959 domin yin karatu a jamiar Boston. Inda ya karanci Fine Art.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ola Rotimi", in Hans M. Zell, Carol Bundy, Virginia Coulon, A New Reader's Guide to African Literature, Heinemann Educational Books, 1983, p. 474.
- ↑ https://www.theguardian.com/news/2000/oct/17/guardianobituaries1
- ↑ https://web.archive.org/web/20110724191417/http://blogs.library.auckland.ac.nz/arts/archive/2011/02/03/Dictionary-of-Literary-Biography-Complete-Online.aspx