Oladipo Diya
Oladipo Diya (An haifeshi ranar 3 ga watan Afrilu, 1944). Shi Janar ne a gidan soja wanda ya rike mukamin Babban Hafsan Hafsoshi (Wanda a tsarin mulkin soja yake a matsayin mataimakin shugaban kasa na Najeriya) A karkashin shugabancin Shugaban Kasa na mulkin soja Janar Sani Abacha daga shekarar 1994 har zuwa lokacin da aka kama shi a bisa zargin cin amanar kasa a shekarar 1987[1]
Oladipo Diya | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
17 Nuwamba, 1993 - 21 Disamba 1997
17 Nuwamba, 1993 - 21 Disamba 1997 ← Augustus Aikhomu - Mike Akhigbe →
ga Janairu, 1984 - ga Augusta, 1985 ← Olabisi Onabanjo - Oladayo Popoola → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Odogbolu, 3 ga Afirilu, 1944 | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||
Mutuwa | 26 ga Maris, 2023 | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar Tsaron Nijeriya | ||||||
Harsuna |
Yarbanci Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da soja |
Farkon Rayuwa
gyara sasheAn haifi Donaldson Oladipo Diya a ranar 3 ga watan Afrilun 1944 a Odogbola[2]