Fela Kuti
Fela Anikulapo Kuti an haife shi a 15 ga watan Oktoba 1938 a garin Abekuta dake jihar Ogun a yanzu, kuma yarasu a 2 ga watan Augusta 1997 anfi saninsa da Fela Kuti, ko kawai Fela, yakasance shahararren mawakin Nijeriya ne mai kuma kare yancin dan'adam.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Fela Anikulapo Kuti |
Haihuwa | Abeokuta, 15 Oktoba 1938 |
ƙasa | Najeriya |
ƙungiyar ƙabila | Yarbawa |
Mutuwa | Lagos, 2 ga Augusta, 1997 |
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (death from AIDS-related complications (en) ![]() |
Yan'uwa | |
Mahaifi | Israel Olutodun Ransome-Kuti |
Mahaifiya | Funmilayo Ransome-Kuti |
Abokiyar zama |
unknown value Remilekun Taylor (en) ![]() |
Yara | |
Siblings |
Olikoye Ransome-Kuti (en) ![]() ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Trinity Laban Conservatoire of Music and Dance (en) ![]() |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
mawaƙi, saxophonist (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Artistic movement |
jazz (en) ![]() highlife (en) ![]() afrobeat (en) ![]() |
Kayan kida |
saxophone (en) ![]() voice (en) ![]() |
Jadawalin Kiɗa |
Wrasse Records (en) ![]() Barclay (en) ![]() |
IMDb | nm1324034 |
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.