Oba Otudeko
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Oba Otudeko CFR hamshakin dan kasuwa ne dan Najeriya wanda ke aiki a matsayin wanda ya kafa kuma shugaban kungiyar Honeywell. Ya kasance tsohon shugaban FBN Holdings kuma wanda ya kafa gidauniyar Oba Otudeko. Tun daga watan Yunin 2017, kiyasin dukiyarsa ta kai dalar Amurka miliyan 550.