Ndjamena
Ndjamena ko N’Djamena (Fort-Lamy kafin shekarar 1973) birni ce, da ke a ƙasar Cadi. Ita ce babban birnin kasar Cadi. Ndjamena tana da yawan jama'a 1,092,066, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Ndjamena a shekarar 1900.[1]
Ndjamena | |||||
---|---|---|---|---|---|
N’Djaména (fr) انجمينا (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,092,066 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 10,920.66 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Sahelian Chad (en) | ||||
Yawan fili | 100 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kogin Chari | ||||
Altitude (en) | 298 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Fort Lamy (en) | ||||
Ƙirƙira | 29 Mayu 1900 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 235 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | TD-ND |
Hotuna
gyara sashe-
Kogin Chari da ke birnin
-
Birnin a shekarar 1952
Manazarta
gyara sashe- ↑ Chad confronts rebels in capital BBC.co.uk April 13, 2006