Zanzibar

Yanki mai cin gashin kai a Tanzania

Zanzibar (Larabciزِنْجِبَار Zinjibār) yanki ne na kassr Tanzaniya. Ya kunshi tsuburan Zanzibar wanda ke kan Tekun Indiya. Ya kunshi tsuburai masu dama a ƙarƙashin sa, saidai manya daga cikinsu biyu sune Unguja (babban tsibirin) da kuma na Pemba. Babban birnin sa shine Zanzibaar city wanda yake a tsubirin Unguja.

Zanzibar
Jamhuri ya Watu wa Zanzibar (sw)
People's Republic of Zanzibar (en)
زنجبار (ar)
Flag of Zanzibar (en)
Flag of Zanzibar (en) Fassara


Wuri
Map
 5°54′S 39°18′E / 5.9°S 39.3°E / -5.9; 39.3
JamhuriyaTanzaniya

Babban birni Zanzibar (birni)
Yawan mutane
Faɗi 1,503,569 (2012)
• Yawan mutane 610.96 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Harshen Swahili
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,461 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 26 ga Afirilu, 1964
Tsarin Siyasa
• Gwamna Ali Mohamed Shein (en) Fassara
Ikonomi
Kuɗi East African rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Babban kayan da Zanzibar take samarwa kayan kamshi na girki wato spice, sannan kuma karuwar masu yawon bude ido na daga cikin tattalin arzikin su.[1]

== Hotuna ==

Manazarta gyara sashe

  1. "Exotic Zanzibar and its seafood". Retrieved 11 June 2011.