Biktoriya
Biktoriya ko Victoria (lafazi: /biktoriya/) birni ne, da ke a ƙasar Seychelles. Shi ne babban birnin ƙasar Seychelles. Biktoriya na da yawan jama'a 24 701, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Biktoriya a shekara ta 1778.
Biktoriya | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Sarauniya Victoria | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Seychelles | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 24,701 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 1,228.91 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 20.1 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Indiya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.