Ibadan
Ibadan.jpg
birni
farawa1829 Gyara
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninOyo Gyara
located in the administrative territorial entityOyo Gyara
coordinate location7°23′47″N 3°55′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
twinned administrative bodyCleveland Gyara
official websitehttp://www.oyostate.gov.ng/ Gyara

Ibadan birni ne, da ke a jihar Oyo, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Oyo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 2,559,853 (miliyoni biyu da dubu dari biyar da hamsin da takwas da dari takwas da hamsin da uku). An gina birnin Ibadan a farkon karni na sha tara.