Oyo ta Gabas ƙaramar hukuma ce, kuma ta kasance daya daga cikin Ƙananan hukumomin da suke a jihar Oyo wadda ke a shiyyar Kudu maso Yammacin Nijeriya.

Oyo ta Gabas

Wuri
Map
 7°54′N 4°00′E / 7.9°N 4°E / 7.9; 4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo
Labarin ƙasa
Yawan fili 144 km²
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.