Oluyole (Nijeriya)

karamar hukumar jihar Oyo, Najeriya
(an turo daga Oluyole, Nigeria)

Oluyole Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a kasar Nijeriya.

Oluyole

Wuri
Map
 7°14′N 3°52′E / 7.23°N 3.87°E / 7.23; 3.87
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.