Ibadan Kudu maso Gabas
Ibadan ta Kudu maso Gabas Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a kasar Nijeriya.
Ibadan Kudu maso Gabas | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Oyo | |||
Babban birni | Mapo (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 17 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Ibadan South East local government (en) | |||
Gangar majalisa | Ibadan South East legislative council (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.