Abdulfatai Buhari
Ɗan siyasa a Nijeriya
Abdulfatai Omotayo Buhari dan siyasar Najeriya ne mai wakiltar mazabar Oyo ta Arewa.[1][2] An fara zaben shi ne a zaben 2015 na yan majalisar dattawa kuma aka sake zabe shi a zaben 2019 na yan majalisar dattawa.[3][4][5]
Abdulfatai Buhari | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Oyo North
ga Yuni, 2015 - District: Oyo North | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Buhari Abdulfatai Omotayo | ||||
Haihuwa | Ogbomosho, 1965 (58/59 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello Jami'ar Ilorin Jami'ar Abuja | ||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Ya taba riƙe muƙamin kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Oyo sannan kuma a matsayin shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da harkokin fasahar sadarwa da fasahar Intanet.[3] A shekarar 2003 ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ogbomoso ta Arewa da Ogbomoso ta kudu da kuma Oriire.[5][6]
Shi ne shugaban kwamitin majalisar dattawa mai kula da sufurin ƙasa da ruwa a halin yanzu.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-12-12. Retrieved 2023-03-11.
- ↑ https://thenationonlineng.net/ampion-microsoft-support-200-smes/
- ↑ 3.0 3.1 https://www.premiumtimesng.com/regional/ssouth-west/315914-apc-candidate-buhari-wins-oyo-north-senatorial-district-seat-again.html?tztc=1
- ↑ https://thenationonlineng.net/tough-battles-for-the-senate/
- ↑ 5.0 5.1 https://thenationonlineng.net/tough-battles-for-the-senate/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-05-13. Retrieved 2023-03-11.
- ↑ https://www.blueprint.ng/minister-apologies-over-faulty-train-enroute-abuja-kaduna-rail-line/