Saki ta Yamma Karamar hukuma ce, dake a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a tarayyar Nijeriya.

Saki ta Yamma

Wuri
Map
 8°42′N 3°24′E / 8.7°N 3.4°E / 8.7; 3.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,014 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Saki West local government (en) Fassara
Gangar majalisa Saki West legislative council (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.