Oluwaseyi Makinde (an haife shi a shekara ta 1967 a birnin Ibadan) gwamnan jihar Oyo ne daga shekara ta 2019 (bayan Abiola Ajimobi).

Oluwaseyi Makinde
Gwamnan jahar oyo

29 Mayu 2019 -
Abiola Ajimobi
Rayuwa
Cikakken suna Oluseyi Abiodun Makinde
Haihuwa Jahar Ibadan, 25 Disamba 1967 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Pan-Atlantic University
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a injiniya da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party