Abiola Ajimobi (1949-2020) shine gwamna maici na Jihar Oyo dake kudu maso yammacin Nijeriya, yazama gwamnan jihar ne tun bayan an zabesa a shekarar 2015, karkashin jam'iyar APC.

Simpleicons Interface user-outline.svg Abiola Ajimobi
Governor of Oyo State (en) Fassara

29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019
Christopher Alao-Akala (en) Fassara - Oluwaseyi Makinde
Rayuwa
Cikakken suna Isiaka Abiola Adeyemi Ajimobi
Haihuwa Ibadan, 16 Disamba 1949
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Lagos, 25 ga Yuni, 2020
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (multiple organ dysfunction syndrome (en) Fassara)
Karatu
Makaranta University at Buffalo (en) Fassara
Governors State University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Tsohon Gwamnan Jihar Oyo Marigayi Abiola Ajimobi a yayin rantsar da kwamitin zanben fidda gwanin zaben Gwamna a jamiyyar APC a shekara ta 2019
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.