Akinyele Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Oyo wadda ke a shiyar Kudu maso Yamma a kasar Nijeriya.

Akinyele

Wuri
Map
 7°30′N 3°54′E / 7.5°N 3.9°E / 7.5; 3.9
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo

Babban birni Moniya, Ibadan (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 518 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.