Japan ƙasa ce, wanda ƙungiyar tsibirai ce, dake a gabashin nahiyar Asiya. Japan tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 377,972. Japan tana da yawan jama'a 126,672,000, bisa ga jimillar shekarar 2017. Babban birnin Japan, Tokyo ne. Japan tana da tsibiri da yawa, fiye da 6,800; babbar tsibirin Japan, su ne Honshu, Hokkaido, Kyushu kuma da Shikoku.

Japan
日本
Flag of Japan.svg Imperial Seal of Japan.svg
Administration
Government constitutional monarchy (en) Fassara da hereditary monarchy (en) Fassara
Head of state Naruhito
Capital Tokyo
Official languages Harshen Japan
Geography
Japan on the globe (de-facto) (Japan centered).svg da LocationJapan.svg
Area 377972.28 km²
Borders with Rasha, Koriya ta Kudu, Taiwan (en) Fassara, Sin, Tarayyar Amurka, Kungiyar Sobiyet da Filipin
Demography
Population 126,785,797 imezdaɣ. (1 ga Yuli, 2017)
Density 335.44 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Japan Standard Time (en) Fassara
Internet TLD .jp (en) Fassara
Calling code +81
Currency Japanese yen (en) Fassara
japan.go.jp…
Tutar Japan.
Majalisar Japan.

Japan ta samu yancin kanta a karni na bakwai bayan haifuwar Annabi Isa (A.S).

Sarkin Japan Akihito ne daga shekarar 1989. Firaministan Japan Shinzo Abe ne daga 2012; mataimakin firaminista Taro Aso ne daga 2012.

TarihiGyara

MulkiGyara

ArzikiGyara

WasanniGyara

Fannin tsaroGyara

KimiyaGyara

Al'aduGyara

AddinaiGyara

MutaneGyara

HotunaGyara

ManazartaGyara

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
 

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha