Uttarakhand jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 53,483 da yawan jama’a 10,086,292 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Manyan biranen jihar su ne Dehradun da Gairsain. Birnin mafi girman jihar Dehradun ne. Baby Rani Maurya shi ne kuma gwamnan jihar. Jihar Uttarakhand tana da iyaka da jihohin biyu (Uttar Pradesh a Kudu da Himachal Pradesh a Yamma da Arewa maso Yamma) da ƙasa biyu (Sin a Arewa, Nepal a Gabas).

Uttarakhand
उत्तराखंड (hi)
Uttarakhand (en)


Suna saboda Arewa
Wuri
Map
 30°30′40″N 78°57′14″E / 30.511187°N 78.954012°E / 30.511187; 78.954012
ƘasaIndiya

Babban birni Dehradun
Yawan mutane
Faɗi 10,086,292 (2011)
• Yawan mutane 188.3 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 53,566 km²
Wuri mafi tsayi Nanda Devi (en) Fassara (7,816 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 2000
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Uttarakhand Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Uttarakhand Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Krishan Kant Paul (en) Fassara (8 ga Janairu, 2015)
• Chief Minister of Uttarakhand (en) Fassara Trivendra Singh Rawat (en) Fassara (18 ga Maris, 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-UK da IN-UT
Wasu abun

Yanar gizo uk.gov.in
Taswirar yankunan jihar Uttarakhand.

Manazarta

gyara sashe