Kiristanci Addini ne na Nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara. Addini wanda mutane su kayi imanin cewar Allah Guda ne ama sun fi bada fifikon cewar Yesu almasih wanda a Addinin Musulunci ake ambatar sa Annabi Isa (A.S) wai shi da ne ga Uba a inda su ke cewar an aiko shi ne don ya shafe ma mutane zununban su. Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi kaurin suna a Duniya kuma ya na kumshe da Darikoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.

Kiristanci
Christian cross.svg
Founded 1 century
Mai kafa gindi Isa Almasihu
Classification
Practiced by Kirista
Branches Christian denomination (en) Fassara
Baibûl mai tsarki da gicciye
Gicciye babbar alamar addinin kirustanci

Al'adun kiristanciGyara