Taj Mahal
Ginin Taj Mahal ma'ana "Tambarin Waje", wani sanannen wajen yawon ɓude ido ne a ƙasar Indiya wanda yake a birnin Agra wato kudu da bakin gabar kogin Yamuna na kasar Indiya. Daular Mughal ta sarki Shah jahan ce ta fara gina shi a shekara 1632, saboda da tunawa da abarkaunar sa wato matarsa Mumtaz Mahal. Ginin anyishi ne da tsawon murabba'in hekta 17 (ginin mai baya daya kunshi gine gine masu yawa kamar Masallaci da masukin baki da manyan dakunan kwana masu yawa.
Taj Mahal | |
---|---|
ताज महल تاج مَحَل تاج محل | |
![]() | |
![]() | |
![]() | |
Wuri | |
Ƙasa | Indiya |
Jihar Indiya | Uttar Pradesh |
Division of India (en) ![]() | Agra division (en) ![]() |
District of India (en) ![]() | Agra district (en) ![]() |
Birni | Agra |
Coordinates | 27°10′27″N 78°02′32″E / 27.1742°N 78.0422°E |
![]() | |
History and use | |
Ginawa | 1631 - 1653 |
Shugaba | Shah Jahan (1632) |
Suna saboda |
Mumtaz Mahal (en) ![]() |
Addini | Musulunci |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini |
Ustad Ahmad Lahori (en) ![]() |
Material(s) |
marble (en) ![]() |
Style (en) ![]() |
Islamic architecture (en) ![]() Iranian architecture (en) ![]() Mughal architecture (en) ![]() |
Tsawo | 73 m |
Yawan fili | 17 ha |
UNESCO World Heritage Site (en) ![]() | |
Criterion |
World Heritage selection criterion (i) (en) ![]() |
Reference | 252 |
Region[upper-roman 1] | Asia and Oceania |
Registration | ) |
Visitors per year (en) ![]() | 6,532,366 |
Offical website | |
|
An kammala ginin Taj Mahal ne bakidaya a shekarar 1643 amma an cigaba da aiwatar da wasu bangarori na ginin har ya zuwa karin shekaru 10. Anyi amannar cewa ginin na Taj Mahal an kammalashi ne bakidaya a shekarar 1652 akan adadin kidin da yakai Rupee na kasar Indiya na lokacin miliyar 32 wanda aka kiyasta da darajar Rupee na kasar Indiya na yanzu daidai da Rupee biliyan 52.8 (daidai da dalar Amurika $miliyan 827). Masu zanen gini guda 20,000 ne suka gwada basirar su ta zana ginin karkashin jagorancin babban mai zane wato Ustad Ahmad Lahauri.
Hukumar dake kula da muhimman wuraren tarihi ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO World Heritage Sites ta saka Taj Mahal cikin jerin ta tare da yi masa lakabi da Jagoran zanen gini na Musuluci a kasar indiya tare kuma da saka shi a matsayin daya daga cikin abubuwan al'ajabi aduniya wanda dan adam ya hada. Akan samu masu ziyara Taj Mahal domin yawon bude ido kamar miliyan 7-8 a kowacce shekara.
Tsari da zana giniGyara
Tsarin ginin Taj Mahal yana nuna irun tsarin gine gine ne na mutanen Parisa da kuma na tsohuwar daular Mughal da akayi a baya.
HasumayaGyara
Hasumayar ginin itace tsakiyar ginin Taj Mahal. Wani babban farin hasumaya ce mai ado da zane zane mai daukar hankali.
HotunaGyara
- Taj Mahal