Sikkim
Sikkim Jiha ce, da ke yakin arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 7,096 da yawan jama’a 610,577 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1975. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Gangtok ne. Ganga Prasad shi ne gwamnan jihar. Jihar Sikkim tana da iyaka da jiha ɗaya (Bengal ta Yamma a Kudu), da ƙasashen uku (Sin a Arewa da Arewa maso Gabas, Bhutan a Gabas, Nepal a Yamma).
Sikkim | |||||
---|---|---|---|---|---|
सिक्किम (ne) Sikkim (en) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Gangtok (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 657,876 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 92.71 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 7,096 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Kanchenjunga (en) (8,586 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Kingdom of Sikkim (en) | ||||
Ƙirƙira | 16 Mayu 1975 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Council of Ministers of Sikkim (en) | ||||
Gangar majalisa | Sikkim Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Shriniwas Dadasaheb Patil (en) (20 ga Yuli, 2013) | ||||
• Chief Minister of Sikkim (en) | Pawan Kumar Chamling (en) (12 Disamba 1994) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-SK | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sikkim.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Gidan waya, Nathu La.
-
Tsongmo Lake, East Sikkim
-
Rabdentse Palace (Ruined capital of Sikkim, India).
-
Yara yan Makaranta a Lingzam kusa da Mangan
-
Majalisar dokokin Sikkim a Gangtok (Gwamnati).
-
Wani yaro dan a yammacin Sikkim
-
Titin Sikkim
-
Gumpa
-
Zubar ruwan Ban Jhakri
-
Rumtek Monastery - Buddhist Monks
-
Fadar Rabdentse, Sikkim, Indiya
-
Zero Point Sikkim - North Sikkim