Gujarat
state of India
farawa1 Mayu 1960 Gyara
yaren haihuwaGujarati Gyara
native labelગુજરાત Gyara
demonymGujarati, ગુજરાતી, गुजराती Gyara
ƙasaIndiya Gyara
babban birniGandhinagar Gyara
located in the administrative territorial entityIndiya Gyara
coordinate location23°13′0″N 72°41′0″E Gyara
geoshapeData:India/Gujarat.map Gyara
shugaban ƙasaOm Prakash Kohli Gyara
office held by head of governmentChief Minister of Gujarat Gyara
shugaban gwamnatiVijay Rupani Gyara
majalisar zartarwaGujarat Legislative Assembly Gyara
legislative bodyGujarat Legislative Assembly Gyara
located in time zoneIndian Standard Time Gyara
coextensive withGujarat Gyara
wanda yake biBombay State Gyara
language usedGujarati Gyara
official websitehttp://www.gujaratindia.com/ Gyara
geography of topicgeography of Gujarat Gyara
tarihin maudu'ihistory of Gujarat Gyara
licence plate codeGJ Gyara
category for mapslist of districts of Gujarat Gyara

Gujarat jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 196,024 da yawan jama’a 60,439,692 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1960. Babban birnin jihar Gandhinagar ne. Birnin mafi girman jihar Ahmedabad ne. Acharya Dev Vrat shi ne gwamnan jihar. Jihar Gujarat tana da iyaka da jihohin uku (Rajasthan a Arewa maso Gabas, Dadra da Nagar Haveli da Daman da Diu a Kudu, Maharashtra a Kudu maso Gabas, Madhya Pradesh a Gabas) da ƙasar ɗaya (Pakistan a Yamma).

Taswirar yankunan jihar Gujarat.