Haryana jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 44,212 da yawan jama’a 25,353,081 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1966. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Faridabad ne. Satyadev Narayan Arya shi ne gwamnan jihar. Jihar Haryana tana da iyaka da jihohin huɗu : Himachal Pradesh a Arewa maso Gabas, Uttar Pradesh a Gabas, Rajasthan a Kudu da Yamma, da Punjab a Arewa.

Haryana
Administration
Head of state Kaptan Singh Solanki (en) Fassara
Capital Chandigarh (en) Fassara
Official languages Harshen Hindu
Geography
Haryana in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 44212 km²
Borders with Punjab (Indiya), Rajasthan, Uttar Pradesh, Delhi (en) Fassara, Uttarakhand, Himachal Pradesh da Chandigarh (en) Fassara
Demography
Population 27,761,063 imezdaɣ. (2016)
Density 627.91 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
haryana.gov.in
Taswirar jihar Haryana a ƙasar Indiya.