Kolkata ko Calcutta birni ne, da ke a jihar Bengal ta Yamma, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Bengal ta Yamma. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14,617,882 (miliyan sha huɗu da dubu dari shida da sha bakwai da dari takwas da tamanin da biyu). An gina birnin Kolkata a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.

Globe icon.svg Kolkata
Flag of India.svg Indiya
Kolkata Imgs.jpg
Administration (en) Fassara
ƘasaIndiya
State of India (en) FassaraBengal ta Yamma
Division of India (en) FassaraPresidency division (en) Fassara
District of India (en) FassaraKolkata district (en) Fassara
municipal corporation in IndiaKolkata
Shugaban gwamnati Sovan Chatterjee (en) Fassara
Official name (en) Fassara কলকাতা
कोलकता
Kolkata
Native label (en) Fassara কলকাতা
Labarin ƙasa
 22°32′28″N 88°20′16″E / 22.5411°N 88.3378°E / 22.5411; 88.3378
Yawan fili 185 km²
Altitude (en) Fassara 9 m
Demography (en) Fassara
Yawan jama'a 4,496,694 inhabitants (2011)
Population density (en) Fassara 24,306.45 inhabitants/km²
Other (en) Fassara
Lambar kiran gida 33
Time zone (en) Fassara UTC+05:30 (en) Fassara
Twin town (en) Fassara Karachi, Long Beach (en) Fassara, Thessaloniki (en) Fassara, Kunming (en) Fassara, Napoli, Odessa (en) Fassara, Incheon da Dhaka
kmcgov.in