Bangladesh (lafazi: /banegeladesh/) ko Jamhuriyar jama'ar kasar Bangladesh, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Bangladesh tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 147,570. Bangladesh tana da yawan jama'a 168,957,745, bisa ga jimillar 2015. Bangladash tana da iyaka da Indiya kuma da Myanmar. Babban birnin Bangladesh, Dhaka ne.

Bangladesh
গণপ্রজাতন্ত্রী বাংলাদেশ
বাংলাদেশ
Flag of Bangladesh.svg National emblem of Bangladesh.svg
Administration
Government Westminster system (en) Fassara
Head of state Abdul Hamid (en) Fassara
Capital Dhaka
Official languages Bengali (en) Fassara
Geography
Bangladesh (orthographic projection).svg da LocationBangladesh.svg
Area 147570 km²
Borders with Myanmar da Indiya
Demography
Population 164,669,751 imezdaɣ. (2017)
Density 1,115.88 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Bangladesh Standard Time (en) Fassara
Internet TLD .bd (en) Fassara
Calling code +880
Currency Bangladeshi taka (en) Fassara
bangladesh.gov.bd da bangladesh.gov.bd…
Tutar Bangladesh.
filin jirgin sama na kasar Bangladesh
Dumbin mutanen kasar Bangladesh

Shugaban kasar Bangladesh Abdul Hamid ne ; firaminista Sheikh Hasina ne.

wasu saga cikin nau'ikan abincin Bangladesh

Bangladesh ta samu yancin kanta a shekara ta 1971, daga Pakistan.

Al'adu da NomaGyara

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
 

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha


Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.