Lebanon ko Labanan, kasa ce da ke a nahiyar Asiya. Labanan tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 10,452. Labanan tana da yawan jama'a 6,006,668, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Labanan tana da iyaka da Siriya da Isra'ila. Babban birnin kasar Labanan shine Berut.

Globe icon.svgLebanon
الجمهورية اللبنانية (ar)
Flag of Lebanon (en) Coat of arms of Lebanon (en)
Flag of Lebanon (en) Fassara Coat of arms of Lebanon (en) Fassara
Beirutcity.jpg

Take Lebanese national anthem (en) Fassara

Kirari «Lebanon Passion for Living»
Wuri
Lebanon (orthographic projection).svg
 33°50′00″N 35°46′00″E / 33.83333°N 35.76667°E / 33.83333; 35.76667

Babban birni Berut
Yawan mutane
Faɗi 6,100,075 (2018)
• Yawan mutane 583.63 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Gabas ta tsakiya da Yammacin Asiya
Yawan fili 10,452 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Mediterranean Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Qurnat as Sawda' (en) Fassara (3,088 m)
Wuri mafi ƙasa Mediterranean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 22 Nuwamba, 1943
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Parliament of Lebanon (en) Fassara
• President of Lebanon (en) Fassara Michel Aoun (en) Fassara (31 Oktoba 2016)
• Prime Minister of Lebanon (en) Fassara Hassan Diab (en) Fassara (21 ga Janairu, 2020)
Ikonomi
Kuɗi Lebanese pound (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .lb (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +961
Lambar taimakon gaggawa 140 (en) Fassara, 175 (en) Fassara, *#06# da 160 (en) Fassara
Lambar ƙasa LB
Wurin zama na majalisar Labanan.
Lebanon

Labanan ta samu yancin kanta a shekara ta 1945.

ManazartaGyara

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
 

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha